rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Rahotanni Ilimi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An kori dalibai dubu 25 daga makarantun Nijar

media
Wasu daga cikin daliban makarantun Boko a Nijar Nigerdiaspora

Majalisar da ke tantance kwazon daliban makarantun sakandare a Jihar
Damagaram ta Jamhuriyar Nijar ta kori dalibai kusan dubu 25, lamarin da ya tada hankalin masu ruwa da tsaki a harkar ilimi. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da gwamnatin kasar ke jaddada muhimmancin ilimi. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton da wakilinmu, Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana.


Rahoto kan korar dalibai dubu 25 daga makarantun Nijar 26/08/2019 Saurare