rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Canjin Yanayi Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 42 a Nijar

media
Ambaliyar ruwa ta jefa mutane kimanin dubu 70 cikin mawuyacin hali a Nijar ADRIEN BARBIER / AFP

Akalla mutane 42 sun rasa rayukansu, yayinda kimanin dubu 70 ke cikin mawuyacin hali sakamakon ambaliyar ruwa da ta afka wa  Jamhuriyar Nijar. Ibtila'in ya kuma shafi garuruwa 15 da unguwanni da dama a birnin Yamai. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton da wakilinmu, Sule Majo Rajeto ya aiko mana.


Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 42 a Nijar 04/09/2019 Saurare