rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Benin Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An kaddamar da aikin shimfida bututun mai daga Nijar zuwa Benin

media
Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou. RFI

Shugaban kasar Nijar Isufu Muhammadu, ya kaddamar da soma aikin shimfida bututun mai da za a gina daga yankin Agadem na Jihar Diffa zuwa kasar Benin mai tsawon kilomita dubu biyu, don fitar da danyen mai da tattace a kasuwannin Duniya sakamakon wasu riyojin man da aka kara ganowa.

Salisu Isa daga Maradi ya aiko mana da rahoto akai. Domin sauraron cikakken rahoton sai a latsa alamar sautin dake kasa.


An kaddamar da aikin shimfida bututun mai daga Nijar zuwa Benin 17/09/2019 - Daga Salisu Isah Saurare