rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Ilimi Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Hada hadar kasuwannin kayayyakin karatu a jamhuriyar Nijar

A Jamhuriyar Nijar, a daidai wannan lokaci da aka bude makarantun boko don fara karatun sabuwar shekara, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi mana dubi a game da kasuwar littatafai da kuma sauran kayan karatu musamman a birnin Yamai fadar gwamnatin kasar, ga kuma rahotonsa..


Hada hadar kasuwannin kayayyakin karatu a jamhuriyar Nijar 19/09/2019 - Daga Abdoulkarim Ibrahim Saurare