rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Faransa Amurka Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Zaman dakarun ketare a Nijar ya haifar da ce-ce-kuce

media
Wani sojan Amurka yayin baiwa dakarun Nijar horo a Diffa. REUTERS/Joe Penney/File photo

A Jamhuriyar Nijar, ra’ayoyi sun sha bambam a tsakanin al’umma dangane da amfani ko rashin amfanin dakarun kasashen ketare da aka girke don fada da ayyukan ta’addanci a cikin kasar.

Yankin Agadez a arewacin kasar, na daya daga cikin yankunan da aka jibge dimbin sojojin kasashen katare da suka hada da Faransawa da kuma wani babban sansanonin sojin saman Amurka.

Wakilinmu daga Agadez Umar Sani ya aiko mana da karin bayani kan halin da ake ciki.


Zaman dakarun ketare a Nijar ya haifar da zazzafar muhawara 16/12/2019 - Daga Oumarou Sani Saurare