rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sojojin Nijar sun halaka 'yan ta'adda 63

media
Wasu dakarun sojin Jamhuriyar Nijar ISSOUF SANOGO / AFP

Hukumomin tsaron Jamhuriyar Nijar sun ce maida martanin sojan saman kasar da sauran abokan hulda da suka yi kan farmakin mahara, ya basu nasarar dakile mummunan harin da suka shirya kaiwa inda alkalumman wucin gadi ya nuna cewa dakarun kasar ta Nijar 25 suka kwanta dama, wasu 6 suka jikkata, yayinda kuma sojojin suka halaka ‘yan ta’adda 63.

Wakilinmu Salisu Isah ya aiko mana da rahoton kan halin da ake ciki daga Maradi.


Sojojin Nijar sun halaka 'yan ta'adda 63 10/01/2020 - Daga Salisu Isah Saurare