rfi

Saurare
  • Rayuwa - A karance
  • Karshe log
  • RFI Duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ruwan sama sun hadasa mutuwar mutane kusan 40 a yankin Nepal

Mutane kusan 40 ne suka mutu sanadiyar ruwan sama masu karfi gaske a yankin Nepal na kasar Indiya.Gwamnatin Nepal ta gargadi baki yan yawon bude da su kauracewa yankin.