rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Bakonmu a Yau rss itunes

emission_image

A kullum mukan gayyaci masana a fannoni daban daban domin tattauna wasu muhimman al'amurra da suka shafi kanun labarai a duniya. wani lokacin kuma wasu manyan jami'an gwamnati da masu fada aji sukan kawo muna ziyara domin tattauna batutuwan da suka shafi matsalolin da suka shafe su ko kuma ci gaban kasa.

Rumbu

Ministar tsare-tsare Aishatou Boulama kan zuba jari a Nijar

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Ganduje kan taron canjin yanayi na birnin Paris

Dakta Saleh Muhammad Kanam kan mayar da Kudus birnin Isra'ila

Alh. Suleiman kan janyewar Amurka a yarjejeniyar baki

Dakta Khalid Aliyu kan matasa da ke shiga ayyukan ta'addanci