rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Ilimi Hasken Rayuwa rss itunes

emission_image
Mai sana'ar yin sassan jikin mutun Abubakar Shuaibu Abdullahi

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-dabam a duniya, tare da nazari ga irin ci gaban da aka cim ma wajen binciken kimiya da fasaha da ke naman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adam. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe.

Rumbu

Matsalar yada labaran karya na yiwa aikin jarida barazana

Makafin da ke sarrafa na'urar komputa a Najeriya (2)

Makafin da ke sarrafa na'urar komputa a Najeriya kashi na biyu (2)

Matashi dan Najeriya ya kera injin janareta mai amfani da ruwa (2)

Matashi dan Najeriya ya kera injin janareta mai amfani da ruwa