rfi

Saurare
  • Rayuwa - A karance
  • Karshe log
  • RFI Duniya

Tarihin Afrika rss itunes

emission_image
Da dadewa Alain Foka ke gabatar da shirin Tarihin Afrika a sashen Faransanci wanda yanzu aka fassara zuwa Hausa

Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.

Rumbu

Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 1/1

Kokarin Kwame Nkrumah na Ghana Wajen Kafa Kungiyar Africa

Ci gaba Da Tarihin Tsohon Shugaban Ghana Kwame Nkrumah

Kokarin bakar fata a Ceto Faransa daga yakin Duniya

Tarihin afrika-Mayaka bakar fata da suka shiga yakin Ceto Faransa