Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Rasuwar Winnie Mandela

Wallafawa ranar:

A cikin  shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya dubo irin  halin da yan Afirka ta kudu suka samu kan su  bayan rasuwar Winnie Mandela,hukumomin kasar sun bayyana Winnie a matsayin  macen da ta taka gaggarumar rawa a salon siyasar kasar.Ya dubo wasu labaren can daga Najeriya,Nijar da Saliyo.

Winnie Madikizela Mandela, a lokacin da take raye a Kwazulu Natale na afrika ta kudu
Winnie Madikizela Mandela, a lokacin da take raye a Kwazulu Natale na afrika ta kudu REUTERS/Siphiwe Sibeko
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.