Bikin cika shekaru 10 na RFI Hausa a cikin Hotuna

RFI Hausa ta cika shekaru 10

Dakin taro na Masallacin Syria a Ikoyi Lagos da RFI Hausa ta yi bikin cika shekaru 10

Shugabar sashen hausa ta RFI Julie Vandal

Editan RFI Hausa Bashir Ibrahim Idris na jawabi

Farfesa Yakubu Azare na Jami'ar Bayero a matsayin babban bako mai jawabi

Karamin Jekadan Faransa Laurent Polonceaux

Shuaibu Ado Dansudu daya daga cikin manyan masu sauraren RFI Hausa

Mai magana da yawun majalisar Wakilai Hon Abdurrazak Namdaz

Shuaibu Bauchi ya wake Sashen Hausa na RFI a wajen bikin cika shekaru 10

Karamin Jekadan Faransa Laurent Polonceaux tare da tsohon gwamnan Kebbi Alhaji Sulieman Argungu

Wakilin RFI Hausa a Abuja tare da abokin aikinsa na BBC Haruna Shehu Tangaza a wajen bikin cika shekaru 10

Umaymah Sani Abdulmumin tare da Julie Vandal da Sotie ta Rfi hausa

Awwal Janyau na hira da Farfesa Yakubu Azare

'Yan Koroso a bikin cika shekaru 10 na RFI Hausa

'Yan Koroso a bikin cika shekaru 10 na RFI Hausa

Mahaman Salisu Hamisu

Bashir Ibrahim Idris da wasu daga cikin Bakin da suka hallarci Bikin

Bikin Cika shekaru 10 na RFI Hausa