Hotunan Jana'izar Marigayi Dan Masanin Kano Maitama Sule

An yi Jana’izar Marigayi Dan Masanin Kano Alhaji Maitama Sule a garin Kano wanda Allah ya yi wa rasuwa a ranar Litinin 3 ga watan Yuli a Kasar Masar. Dubban Mutane ne suka halarci Sallar Jana’izar fitaccen dan siyasar na Najeriya wanda tsohon jekada ne a Majalisar Dinkin Duniya. Rahotanni sun ce an binne shi ne a Makabartar Kara da ke Kofar Mazugal a garin Kano.

Dubban Mutane ne suka halarci sallar Jana'izar Marigayi Dan Masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule

Lokacin da gawar Dan Masani ta iso Kano Najeriya daga kasar Masar inda Allah Ya ma sa cikawa ranar Litinin

Dubban Mutane ne suka halarci sallar Jana'izar Marigayi Dan Masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule

Dubban Mutane ne suka halarci sallar Jana'izar Marigayi Dan Masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule

Dubban Mutane ne suka halarci sallar Jana'izar Marigayi Dan Masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule

Dubban Mutane ne suka halarci sallar Jana'izar Marigayi Dan Masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule

Manyan Jami'an gwamnati da dama ne suka halarci Jana'izar Dan Masanin Kano da suka hada da Shugaban Majalisar Dattijai Senata Bukola Saraki.

Mai Martaba Sarkin Kano Sanusi na biyu ne ya jagoranci Sallar Jana'izar Marigayi Dan Masani.