Yadda Mutanen Rohingya ke tsallakawa zuwa Bangladesh

'Yan kabilar Rohingya na ci gaba da kauracewa gidajensu sakamakon rikici a Jihar Rakhine da zargin azabarwa da suke fuskanta daga jami'an tsaron Myanmar. Hukumar Samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta fara raba abinci ga ‘Yan kabilar Rohingya da suka tsallaka zuwa Bangladesh domin samun mafaka. Majalisar tace ya zuwa yanzu akalla mutane 146,000 suka tsallaka iyaka zuwa Bangladesh, yayin da UNICEF tace kashi 80 daga cikin su mata ne da yara kanana.

'Yan Rohingya na kokarin tsallakawa zuwa Bangladesh

Cikin ruwa da tabo 'Yan Rohingya ke ratsawa kafin isa cikin Bangladesh

'Yan Rohingya sun kafa sansani a kusa da kan iyaka da Bangladesh

Majalisar Dinkin Duniya tace akalla mutane 146,000 suka tsallaka iyaka zuwa Bangladesh