Isa ga babban shafi
Najeriya

EFCC ta kama Sule Lamido da 'Ya'Yansa biyu.

Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasar zagon kasa ta EFCC ta kama tsohon gwamnan Jahar Jigawa Sule Lamido, da kuma ‘ya ‘yan sa su 2, Aminu da Mustapha.

Sule Lamido tsohon gwamanan jahar Jigawa
Sule Lamido tsohon gwamanan jahar Jigawa
Talla

Hukumar dai na zargin gwamnan tare da ‘ya ‘yan na shi, da hada baki wajen yin sama da fadi da kudadden gwamnati da suka zarta Naira Biliyan uku.
Sule Lamido ya kasance gwamnan Jahar Jigawa na tsawon shekaru takwas.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.