Isa ga babban shafi
Kasuwanci

An yi watsi da kananan masana'antu duk da gudunmawarsu kashi na (2)

Wallafawa ranar:

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, in da ya yi nazari game da muhimmiyar rawar da kanana da matsakaitan kamfanoni ke takawa wajen bunkasa tattalin arzikin kasa, amma duk da wannan gudun mawa, kasashen duniya ba sa mayar da hankali kan wadannan kamfanoni kamar yadda rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana.

Kananan masana'antu masu karamin jari na bada muhimmiyar gudunmawa a kasashe masu tasowa amma hukumomi sun yi watsi da su
Kananan masana'antu masu karamin jari na bada muhimmiyar gudunmawa a kasashe masu tasowa amma hukumomi sun yi watsi da su Juguda.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.