rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Tawagar kwallon kafar Aljeria ta haye matakin kusa da na karshe, bayan da ta doke Ivory Cost daga bugun daga kai sai mai tsaron gida.

A ci gaba da wasannin neman cin kofin nahiyuar Afirka da yanzu haka ke gudana a kasar Masar, tawagar 'yan wasan Algeria sun doke takwarorinsu na Ivory Cost, a bugun daga kai sai mai tsaron raga, bayan da aka tashi a wasu kowa na cin daya.

Matakin da ya baiwa Algeria damar hayewa wasan kusa da na karshe, inda zata kara da tawagar Super Eagles ta Najeriya.