rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
  • An wuce da 'yan matan Dapchi zuwa Abuja don ganawa da shugaba Muhammadu Buhari

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Trump ya kori sakataren harkokin wajensa

Shugaban Amurka Donald Trump ya kori sakataren harkokin wajen kasar Rex Tillerson daga mukaminsa. Trump wanda ya wallafa sanarwar ta shafinsa na Twitter, ya ce daraktan hukumar leken asirin kasar CIA, Mike Pompeo, shi ne zai maye gurbin Tillerson.

Donald Trump ya kuma bayyana Gina Haspel, a matsayin sabuwar shugabar hukumar leken asirin kasar ta CIA.