rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Trump zai sanar da matsayin Amurka kan yarjejeniyar Nukiliyar Iran a gobe

Ana sa ran Shugaban Amurka Donald Trump a gobe Juma'a zai sanar da yin watsi da yarjejeniyar Nukiliya da manyan kasashen duniya suka amince tsakaninsu da Iran. Tun a Yuni shugaban ya yi watsi da yarjejeniyar Paris ta canjin yanayi da aka amince a 2015.