rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Slovakia

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Dan Bindiga Ya Kashe Mutane Bakwai A Slovakiya

media
Taswirar kasar Slovakiya Rfi HAUSA

Wani dan bindiga dadi yau littini ya yi ta harbin kan mai uwa da wabi a tsakiyar babban birnin kasar Slovakiya, Bratislava inda ya kashe mutane bakwai wasu mutane 14 suka sami munanan raunuka.

Wasu ganau sunce mutumin ya hallaka kansa daga bisani.

Lamarin ya auku ne a rukunin gidaje na Devinska Nova Ves dake Arewa maso yammacin birnin.

Wata ma'aikaciyar  agaji Dominika Sulkova tace yawan mamatan na iya karuwa nan gaba.