Isa ga babban shafi
Faransa

Yan jaridar kasar France sun zo gida daga Afghanistan bayan watanni 18 ana garkuwa da su.

Yan Jaridunan guda 2 na kasar Faransa , da kungiyar Taliban ta rike na watanni 18, sun isa gida, bayan sakinsu jiya.Bayan sabkarsu a Paris, Ghesquire ya shaida mutanen da sukayi tururuwar tarbar su cewar, ba’a taba musu barazanar kisa ko duka ba wanan kuma dukan tsawon lokacin da su ka shafe tare da masu yin garkuwar da su.  

Stéphane Taponier da  Hervé Ghesquièr 'yan jaridar da aka rike na tsawon  watanni 18 a Afghanistan
Stéphane Taponier da Hervé Ghesquièr 'yan jaridar da aka rike na tsawon watanni 18 a Afghanistan Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.