rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Seychelles Italiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Jirgin Ruwan Italiya ya kama wuta a mashigin ruwan Seychelles

media
©Reuters.

Wani Jirgin kamun kifi ya kai dauki ga katafaren Jirgin ruwan kasar Italiya, mai dauke da mutane 1,000, da ya kamada wuta a mashigin ruwan Seychelles.  


Rahotanni sun ce, gobarar da ta shafi dakin janaretan sa, ta haifar da rashin wuta a jirgin, da kuma daukewar na’urorin sanyaya daki, kana kuma babu na’urar girkin da take aiki.