Isa ga babban shafi
Jamus

Bakin-haure; Jam’iyyar CDU ta Merkel ta sha kaye a zabe

Jam’iyyar CDU ta shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta sha kaye a zaben Jihohi 2 daga cikin 3 da akayi jiya saboda matsayin ta na karbar baki, matakin da al’ummar kasar ke adawa da shi.

Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel
Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel REUTERS/Kai Pfaffenbach
Talla

Rahotanni sun ce cikin Jihohin da Jam’iyyar ta rasa har da Baden-Wuerttemberg Jihar da Jam’iyyar ke da dimbin magoya baya.

Wannan shine zabe mafi girma tun bayan karbar dubban bakin da suka isa kasar daga kasashen Syria da Iraqi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.