Isa ga babban shafi
Austria

An Fara Zaben Shugaban Kasar Austria Yau Lahadi

Rahotanni daga Vienna na kasar Austria na cewa an fara jefa kuria a babban zaben kasar yau Lahadi inda ake ganin ‘yan takara biyu ne za’a maida hankali kansu.

Shugaba Heinz Fischer na Austria da matar sa
Shugaba Heinz Fischer na Austria da matar sa Reuters / L. Foeger
Talla

Ana wannan zabe ne tsakanin Norbert Hofer, dan shekaru 45 da kuma Prof. Alexander Van Der Bellen mai shekaru 72.

Shugaban kasar mai ci Heinz Fischer wanda yayi waadin sa na biyu baya cikin 'yan takaran na yau.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.