Isa ga babban shafi
Jamus

Merkel za ta nemi wa’adin shugabanci na hudu

Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ce za ta sake neman wa’adin shugabanci na hudu, kamar yadda ta tabbatarwa Jam’iyyarta ta conservative Christian Democrats (CDU).

Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel
Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel REUTERS/Axel Schmidt
Talla

Sai dai kuma Jam’iyyar Merkel na fuskantar kalubale a zaben na badi bayan ta sha kashi a zaben kananan hukumomi da aka gudanar a bana.

Tun a 2005 ne Merkel ke jagorantar gwamnatin Jamus inda babu iyaka a lokacin da mutun zai shafe yana mulki.

Kuma Merkel ita ce mace ta farko daga gabashin Jamus da ta jagoranci kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.