Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yahya Shinko kan barazanar tsaro a nahiyar Turai

Wallafawa ranar:

Kasar Faransa ta sanar da tsaurara matakan tsaro, musamman a wuraren da jama’a ke taruwa a yayin da ake tunkarar bikin kirsimeti sakamakon harin da aka kai da wata babbar mota a Jamus, da ya kashe mutane 12, Manjo Yahya Shinko masani kan sha’anin tsaro da ke Najeriya, ya ce a ganinsa, wannan sabon salo ne da kungiyoyin ‘yan ta’adda suka dauka a nahiyar Turan.

Mutane 12 ne suka mutu a harin da ake zargin na ta'addanci ne a wata kasuwa da ke Berlin na Jamus.
Mutane 12 ne suka mutu a harin da ake zargin na ta'addanci ne a wata kasuwa da ke Berlin na Jamus. REUTERS/Hannibal Hanschke
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.