Isa ga babban shafi
Bulgaria

Likitocin Dabbobi a Bulgaria Sun Yi Nasarar Yiwa Kyanwa Biyu Dashen Kafafuwa

Likitocin dabbobi a kasar Bulgaria sunyi nasarar yiwa wata kyanwa dashen kafafuwa, wanda shine irinsa na farko da aka yi a kasar , bayan wani wanda aka taba yi a kasar Britania.

Wata Kyanwa ta gida
Wata Kyanwa ta gida rfi hausa
Talla

Kyanwan ta farko mai suna Pooh, kusan ta shekara daya kuma ta sami hatsarin mota ne  ta rasa kafafuwa.

An yi masu dashen kafafuwa ne a wani Asibitin dabbobi dake birnin Sofia.

An ce sabbin kafafuwan roban babu banbanci da nasu  na asali.

An zaci rasa afafuwan a wani hatsarin mota ikin watan Aprilu na bara zai sa ta nakasa amma kuam bisa yardan Allah da manyan likitoci suka hadu a kan kyanwan ta mike yanzu.

Jagoran likitocin Dabbobin Vladislav Zlatinov ya bayyana cewa sun yi nasara sosai wajen hikimar yin dashin kafafuwan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.