Isa ga babban shafi
Canada

Mutane 6 sun mutu a harin Masallacin Quebec

Akalla mutane shida ne aka tababtar da mutuwar su yayin da wasu da dama suka jikkata lokacin da wasu ‘yan bindiga suka bude wuta a wani Masallacin da ke Quebec a kasar Canada.

Cibiyar da aka kai harin da ya hallaka mutane 5 a birnin Québec na kasar Canada.
Cibiyar da aka kai harin da ya hallaka mutane 5 a birnin Québec na kasar Canada. REUTERS/Mathieu Belanger
Talla

Rahotanni sun ce ‘yan bindigan sun kutsa kai Cibiyar gudanar da addinin Islama da misalin karfe 8 na dare agogon kasar, inda suka bude wuta kan mai uwa da wabi.

Firaministan birnin Philippe Coulliard ya ce gwamnati ta kara daukar matakan tsaro dan tabbatar da kare lafiyar mutanen birnin a yayin da ake ci gaba da gudanar da bincike.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.