Amurka
Faransa ta kama wasu mutane biyu na kulle-kullen kai mata hari
Masu shigar da kara a Faransa sun gurfanar da wasu mutane biyu da ake ganin suna da hatsari don kulle-kullen kai harin taaddanci a kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Mutanen biyu, daya mai shekaru 19 daya kuma mai shekaru 27, tun ranar Talata aka kama su a garin Marseille dake gaban teku da kuma garin Clermont-Ferrand.
Jami'an tsaro na cewa mutanen biyu na cikin wata kungiyar masu jihadi ne, kuma an same su da wasu makamai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu