rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano

Girka Sufuri

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mutane Biyu sun Mutu a hatsarin jirgin kasa a Girka

media
Wasu jamian tsaro na kasar Girka na sa idanu kan masu bore a shekara ta 2012 Reuters/Yorgos Karahalis

Mutane biyu sun rasa rayunkansu, wasu mutane hudu kuma suka sami raunuka sakamakon hatsarin jirgin kasa a kasar Girka.


Majiyoyin ‘yan sanda sun bayyana cewa jirgin daga birnin Athens ya tashi,  yana tafe ne kuma ya saki hanya ya doki wani gida a daidai garin Thessaloniki.

Fasinjoji akalla 100 ke cikin wannan jirgin kasa a lokacin da ya fadi.