rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Faransa Zaben Faransa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Faransa Ta Shirya Zaben Wakilan Majalisar Dokoki na Lahadi

media
Shugaban Faransa Emmanuel Macron a wani hoto da aka dauka yau Asabar RFI

Gobe Lahadi ne al’ummar kasar Faransa ke yin zaben wakilan majalisar kasar karkashin sabon Shugaban kasa  Emmanuel Macron


Zaben zai kasance zagaye na farko ne, inda sabon Shugaban ke fatan samun rinjayen wakilai a majalisar kasar.

Nasarar da ya samu a watan jiya ya haifarda  sabon salo a siyasar Faransa kuma jam'iyar sa na fatan ganin sun sami rinjayen wakilai a majalisa don su sami aiwatar da manufofinsu ba tare da jibin goshi ba.

 

Akwai kujeru 577 da suka hada da na wakilai ‘yan kasar Faransa dake zaune a wajen kasar.