rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Birtaniya Tarayyar Turai

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mutane 58 suka mutu a gobarar London

media
Ginin Grenfell inda gobara da kashe mutane 58 REUTERS/Stefan Wermuth

’Yan Sandan Birtaniya sun sanar da cewa bisa dukkan alamu yanzu ana iya cewa mutane 58 ne suka gamu da ajalinsu sakamakon gobara da ta tashi a wani gidan bene dake London.

 


Shugaban ‘Yan Sanda Stuart Cundy ya fadawa manema labarai cewa sun yi aiki sosai domin sanin adadin wadanda suka mutu a ginin da ake kira Grenfell tower amma kuma babu wani abinda za su iya karaswa yanzu bayaga cewa mutane 58 ne suka mutu.

Y ace jimillan wadanda suka jikkata kuma 30 ne, yayinda wadanda har yanzu ba’a gansu ba an sadakar da cewa sun mutu.