Isa ga babban shafi
Birtaniya

Ana Kwashe Mazauna Dogayen Bene a London Don Fargaban Gobara

Dubban mazauna dogayen benaye a rukunin gidajen jama’a a London aka yi ta kwashe su daga gidajen na su saboda rashin tanadi da aka yi don kashe gobara, wanda rashinsa ne ya kai ga gobara  ta kama wani bene kwanaki inda mutane 79 suka gamu da ajalinsu.

Bene da ya kone a Arewacin  Kensington, Yammacin London
Bene da ya kone a Arewacin Kensington, Yammacin London Reuters
Talla

Manyan benaye hudu daga cikin biyar da ake da su ne dai a yankin Camden dake Arewacin London aka gano suna tattare da hatsari don rashin tanadin kashe gobara.

Tuni dai ake binciken wasu manyan benaye 27 dake yankuna 15 domin ganin ko sun dace mutane su zauna a ciki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.