Isa ga babban shafi
Faransa

Faransa zata bai wa uwargidan Macron aikin yi

Fadar Shugaban Faransa ta ce zata bai wa uwargidan shugaba Emmanuel Macron aikin yi domin wakiltar kasar sai dai bashi da albashi ko kuma kasafin kudi na sa.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron da uwargidansa Brigette Macron
Shugaban Faransa Emmanuel Macron da uwargidansa Brigette Macron REUTERS/Wolfgang Rattay/File Photo
Talla

Sanarwar fadar shugaban ta ce Brigitte Macron zata dinga wakiltar Faransa duk lokacin da zai halarci tarurukan kasashen duniya da kuma shirya nata taron a fadar shugaban kasa.

Ayyukan nata sun kunshi taimakawa ayyukan agaji da kuma gudanar da taruruka akai-akai da suka shafi ilimi da nakasassu da lafiya da kuma kare kananan yara.

Karin bata ayyuka na musamman da shugaban ya yi ya gamu da suka daga al’ummar Faransa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.