rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Tarayyar Turai

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Taron shugabannin Turai a Estonia

media
Waziriyar Jamus Angela Merkel da shugaban Faransa Emmanuel Macron JANEK SKARZYNSKI / AFP

Shugabannin Tarayyar Turai za su gudanar da babban taro a wannan juma’a a kasar Estonia, inda za su mayar da hankali kan wasu daga cikin shawarwarin da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya gabatar dangane da samar da sabbin sauye-sauye na ci gaban kungiyar.


Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ce akwai kyakkyawar fahimtar juna tsakanin Jamus da Faransa kan makomar Tarayyar Turai,

 

A cikin wani jawabin da ya gabatar a Paris ranar talatar da ta gabata, shugaba Macron ya yi kira ga takwarorinsa su zama tsintsiya madaurinki daya wajen kare muradun Turai musamman kan ficewar Birtaniya.

 

Wani muhimmin batu da taron ke mayar da hankali a kai shi ne daukar matakai haraji a kan kamfononin kere-keren kimiya da na sadarwa da suka hada da Apple da kuma Google.