rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Dr Abba Sadiq kan sabuwar dokar yaki da ayyukan ta'addanci a Faransa

Daga Azima Bashir Aminu

A jiya talata ne Majalisar Dokokin Faransa ta kada kuri’ar amincewa da sabuwar dokar yaki da ayyukan ta’addanci a kasar, lamarin da yai kawo karshen aiki da dokar ta bacin da aka kafa tsawon shekaru biyu da suka gabata a kasar.

A karkashin wannan doka, an bai wa jami’an tsaron kasar karfin ikon cafke duk wanda ake zargi da ayyukan ta’addanci ko kuma yunkurin kawo cikas ga tsaron kasar. A zantarwarsu da Abdooulkarim Ibrahim Shikal, Abba Sadiq, wani dan jarida ne da ke zaune a birnin Paris, ya bayyana mana wasu daga cikin abubuwan da dokar ta kunsa.

AbdulKadir Muhammad kan shirin gwamnatin Saudiya na shawo kan matsalar tsattsauran ra'ayi

Shugaban NLC Ayuba Waba, kan rashin biyan albashin ma’aikata a Jihohi

Tattaunawa da Isa Tafida Mafindi kan karuwar fashin teku a mashigin ruwan Guinea

Farfesa Al Mustapha Usujji kan shingayen binciken 'yan sanda a Najeriya

Tattaunawa da Dr Aliyu Musa kan fara shara'ar 'yan Boko Haram a Najeriya

Dr Elharun Muhammad: Matsayin Trump kan yarjejeniyar nukiliyar Iran

Alhaji Ali Abubakar: Dattawan Igbo sun ki amincewa da bayyana kungiyar IPOB a matsayin ta 'yan ta'adda