rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Faransa Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Dan Alqa’ida dake tsare ya kai hari gidan yari

media
Sojojin Faransa na kula da sha'anin tsaro a Faransa

Wani dan Alqa’ida da aka yanke wa hukuncin daurin shekaru 18 bayan samun sa da kai hari a wurin ibadar yahudawa da ke Tunisia, a jiya alhamis ya raunata jami’an gidan yari uku ta hanyar amfani da resa.


Christian Ganczarki dan asalin kasar Jamus ne da ke tsare a wani gidan yari da ke yankin Lille arewa maso gabashin Faransa, kuma ya aikata hakan ne a daidai lokacin da ake shirin daukar sa zuwa Amurka.

Hukumomin Faransa sun maida hankali tareda karfafa tsaro gidajen yarin kasar Faransa.