rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

kungiyar kasashen turai ta sake jera wasu kasashe cin jerin yankunan dake halata kudaden haram

media
totocin kasashen kungiyar tarayyar turai www.alamy.com-F344F0

Kungiya Kasashen Turai ta sanya sunanyen Bahamas da Tsibirin Virgin Island mallakar Amurka da Saint Kitts da kuma Nevis cikin Yankinan dake taimakawa attajirai kaucewa biyan haraji.


Taron ministocin kudin kungiyar ya kuma bayyana cire sunayen Bahrain da Tsibirin Marshall da Saint Lucia daga cikin jerin kasashen saboda matakan da suka dauka.

A watan Disambar bara ne, aka kaddamar da shirin sanya sunayen kasashen dake taimakawa masu boye dukiyar domin kaucewa haraji, ganin sun sauya dokokin su da za su tafi da na duniya, wadda ke tabbatar da cewa, ko wanne attajiri na biyan haraji a kasar da dukiyar sa take.