Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shehk Abubakar Aliyu Walin Kalgo kan yunkurin yi wa Al Kur'ani kwaskwarima

Wallafawa ranar:

Akalla manyan mutane masu fada a ji da suka hada da tsoffin shugabannin kasar Faransa 300 ne suka rattaba hannu ga wata manufa, da ta bukaci yi wa Alkur’ani mai girma kwaskwarima, kamar yadda ake yi wa kundin tsarin mulki a majalisar dokoki, a wani mataki na kare Yahudawa.A ganin wadannan manyan mutanen na kasar Faransa, matakin zai taimaka ga sauya tunanin mabiya addinin Musulunci su daina kyamar Yahudawa.Domin jin raáyin masana addinin musulunci kan wannan Bukata, Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da sarkin malaman jihar Kebbi a Najeriya Shehk Abubakar Aliyu Walin Kalgo

Matakin sauya wasu ayoyi a Qur'anin na da nufin sanya musulmai su rage kyamar da suke nunawa mabiya addinin Yahudanci.
Matakin sauya wasu ayoyi a Qur'anin na da nufin sanya musulmai su rage kyamar da suke nunawa mabiya addinin Yahudanci. Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.