rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Tarayyar Turai Rasha

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Angela Merkel ta lashe kyautar zaman lafiya ta Peace

media
Angela Merkel Shugabar Gwamnatin Jamus REUTERS/Brian Snyder

Waziriyar jamus Angela Merkel ta bayyana matukar damuwa gani ta yadda ake ci gaba da keta hakokin bil adam a kasar Ukrain.

Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta soki matakin Rasha na tsawaita matakan tsaro duk da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma tsakanin hukumomin Rasha da na Ukraine.


Angela Merkel na Magana ne a wurin bikin da aka shirya a yankin Assise na kasar Italiya da kuma za ta karbi lambar samar da zaman lafiya da aka yiwa sunan Peace.

Daga cikin mutanen da suka taba lashe wannan kyauta akwai Lech Walessa, Jean Paul 2, Yasser Arafat, Shimon Peres, Mikhail Gorbatchev, Mahamoud Abbas, Fafaroma Francis da Juan Manuel Carlos na Colombia.