
Bitar manyan batutuwan da suka auku a makon da ya kare
Shirin "Mu Zagaya Duniya" na wannan makon ya yi bita tare da nazari akan kamun ludayin sabon shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron, bayan cikarsa shekara daya da hawa kujerar mulkin kasar, shirin ya duba rawar da shugaban ya taka a fannin alakar diflomasiyya da kasashen ketare da kuma yadda karbuwarsa ta ke a cikin gida Faransa.