rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Canada

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Canada na goyan baya zuwa Calgary don shirya gasar Olympics na 2026

media
Naheed Nenshi, magajin garin Calgary daya daga cikin manyan birane a karkashin Canada (CC)/Ted Buracas/Wikip├ędia

Kasar Canada a jiya asabar ta bayar da goyan bayan ta zuwa takarar Birnin Calgary- dake Alberta domin karbar bakucin gasar huturun na shekara ta 2026.


Baya ga birnin Calgary akwai biranai kama daga Stockholm, Graz a Austria, Milan-Turin a Italiya, Sapporo a Japan da Erzurum a Turkiyya.

A watan Satumba na shekara ta 2019 ne za a sanar da kasar da zata karbi bakuncin gasar Olympics na hunturu na shekara ta 2026.

An dai ta ba gudanar da gasar hunturu na shekara ta 1988 a Calgary.