rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Wasanni Faransa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Faransa ta lallasa Argentina da ci 4 da 3 a gasar cin kofin Duniya

media
Magoya bayan kungiyar kwallon kafar Faransa a Kazan na kasar Rasha yan lokuta bayan nasarar Faransa da ci 4 da 3 da Argentina REUTERS/Michael Dalder

Kungiyar kwallon kafar Faransa a gasar cin kofin Duniya dake gudana kasar Rasha ta lallasa Argentina da ci 4 da 3 a gasar zagaye na biyu.


Yan wasan Faransa a wannan karawa da kungiyar kwallon kafar Argentina zagaye na biyu a gasar cin kofin Duniya na kwallon kafa dake gudana Rasha un lallasa kungiyar Messi da ci 4 da 3,nasarar da ke baiwa  Farana damar tsallakawa zuwa zagayen Qota final na gasar.

Antoine Griezmann da Kylian Mbappé na daga cikin yan wasan Faransa da suka haska a wanan karawa da kungiyar kwallon kafar Argentina.