Isa ga babban shafi
Faransa

Emmanuel Macron na fuskantar fushi daga Faransawa

A Faransa, yayinda ake sa ran Shugaban kasar Emmanuel Macron ya yiwa gwamnatin sa garambawul tun bayan ficewar Nicolas Hulot daga mukamin minista, wani sakamakon jin ra’ayin mutanen kasar na nuni cewa farin jinin shugaban kasar ya samu koma baya.

Emmanuel Macron Shugaban kasar Faransa
Emmanuel Macron Shugaban kasar Faransa Lehtikuva/Antti Aimo-Koivisto via REUTERS
Talla

A wani bincinken da aka gudanar a karshen watan Agusta nan da ya shude, akala faransawa kashi 36 cikin dari suka nuna gamsuwar su da salon siyasar shugaban.

Shugaban ya samu koma baya da kusan maki shida, yayinda ministan muhalli da ya yi murabus Nicolas Hulot ya samu habaka, inda aka bayyana cewa Faransawa kusan kashi 47 cikin dari ne suka gamsu da matakin da ya dau.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.