Shugaba Macron ya jagoranci bikin tuni da sojan Faransa
Shugaban Faransa Emmanuel Macron a yau lahadi ya halarci bikin tuni dama karama sojojin da dakarun Jamus da yan sa kai a wancan lokaci suka hallaka a shekara ta 1944.
Wallafawa ranar:
An dai gudanar da wannan bikin a gabacin kasar ta Faransa, ganggamin da ya samu halartar tsohon Shugaban kasar Nicolas Sarkozy, wanda ke a matsayi jawabi ga Faransawa matsayin sako na hadin kai zuwa ga Faransa da cewa dafawa juna don ci gaba kasar ne Faransa ke bukata yanzu haka.
Soja 124 ne aka kashe a lokacin yakin yan’tar da yankin,wasu 9 suka bace,yayinda wasu 16 suka rasa rayukan su a lokacin da ake kokarin canza musu wurin zama.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu