rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Faransa Turkiya Syria

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Shugaba Macron ya gana da wakilan Kurdawa

media
Kurdawan Syria DR

Kasar Turkiya ta yi Allah wadai zuwa Shugaban Faransa Emmanuel Macron , bayan ganawar da Shugaban kasar ta Faransa ya yi da wasu wakilan mayakan Kurdawa dake yaki a Syria da kuma kasar ta Turkiya ta sanya sunan su a jerry yan ta’adda.


Mai Magana da yahun ofishin Ministan harakokin wajen Turkiya Hami Aksoy ne ya sanar da haka,inda ya karasa da cewa Shugaban Faransa a jiya juma’a ya gana da wakilan yan kungiyar Isil ne, ba wai wakilan wata al’uma ba, sai dai Faransa ta jaddada cewa za ta ci gaba da kai musu goyan baya da ya dace.