Isa ga babban shafi

Faransa ta bankado wata kungiyar Safarar baki a kasar

Jami'an 'yan Sanda a Faransa sun yi nasarar bankado wata kungiyar masu safarar mutane inda suka kama 17 daga cikin su da ke safarar baki daga arewacin kasar zuwa cikin Birtaniya.

Wasu jami'an 'yan sandan Faransa
Wasu jami'an 'yan sandan Faransa THOMAS SAMSON / AFP
Talla

Samamen da 'yan Sandan suka kai a Faransa ad Birtaniya da Romania na zuwa ne bayan watanni 10 suna gudanar da bincike kan kungiyar wadad tayi kaurin suna a arewacin Faransa.

Sanarwar kungiyar yace mutanen na fakewa ne a karkahsin kungiyar sufurin Romania da hadin bakin manajojin su tare da direbobi wajen aika-aikan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.