Isa ga babban shafi
Wasanni

Wasan Dambe Cikin wasannin Najeriya a Legas

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasannin ya leka ne wasannin kasa da ake gudanar wa karo na 18 a birnin Lagas shiyar kudu maso yammacin Najeriya. Inda ake gudanar da wasanni iri daban daban kama daga wasannin zamani har zuwa wasannin gargajiya. Sai dai kuma shirin Duniyar Wasanni ya karkata ne ga wasannin hausawa na gargajiya da ake gudanarwa da suka hada da dambe da Kokuwa da kuma Langa.

Filin Dambe a wasannin kasa da ake gudanarwa a birnin Legos karo na 18 a Najeriya
Filin Dambe a wasannin kasa da ake gudanarwa a birnin Legos karo na 18 a Najeriya RFI/Awwal Janyau
Talla

Da Farko Shirin ya ne fara leka wa ne filin dambe kafin mako na gaba shirin ya leka filin Wasan Langa daga nan kuma mu leka filin kokuwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.