Isa ga babban shafi
Wasanni

2012: Bitar Duniyar Wasanni

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya yi bitar muhimman abubuwan da suka faru ne a duniyar Wasanni a shekarar 2012. Gwargwado za ku ji wasu daga cikin muhimmai daga cikinsu kama daga gasar cin kofin Afrika da gasar cin kofin Turai da wasannin Olympics da kuma sauran batutuwa da suka mamaye duniyar wasanni musamman a Nahiyar Afrika.

Laminou Mai Dabba na Agadez wanda ya lashe Takobin Kokuwa a Maradi Jamhuriyyar Nijar ana Masa nadi
Laminou Mai Dabba na Agadez wanda ya lashe Takobin Kokuwa a Maradi Jamhuriyyar Nijar ana Masa nadi RFI Hausa/Awwal
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.