Isa ga babban shafi
Kwallon kafa/ Tseren Keke

An bude kasuwar sayen ‘Yan wasan kwallon kafa

A yau 1 ga watan Yuli ne aka bude kasuwar sayar da ‘yan wasan kwallon kafa a duniya inda ake sa ran kungiyoyi kwallon kafa da dama za su yi cefanan ‘yan wasan.

Neymar (tsakiya) na daya daga cikin 'yan wasan da za a kammala sayensu kamin fara sabuwar kakar wasa
Neymar (tsakiya) na daya daga cikin 'yan wasan da za a kammala sayensu kamin fara sabuwar kakar wasa REUTERS/Albert Gea
Talla

Za kuma a rufe kasuwar ne a ranar Litinin 2 ga watan Satumbar wannan shekara.

Wannan kofa da aka bude ta sayen 'yan wasan zai bawa kungiyoyin kwallon kafar Nahiyar Turai damar sayen 'yan wasan da za su taka musu kwallo a kakar wasa mai zuwa.

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.